Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi zai gana da firaministan Indiya da kuma ziyarar aiki a kasar Nepal
2019-10-11 14:41:27        cri
Da safiyar yau Juma'a shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing domin ziyara a kasar Indiya a karo na biyu, inda zai gana da firaministan kasar Narendra Modi kana daga bisani ya zarce zuwa kasar Nepal.

Xi zai kai ziyarar aikin ne bisa goron gayyatar da mista Modi da shugabar kasar Nepal Bidhya Devi Bandari suka aika masa. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China