![]() |
|
2019-10-12 15:10:43 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya fara ziyarar aiki a birnin Chennai na kasar Indiya jiya Jumma'a, domin halartar taron ganawar shugabannin kasashen Sin da Indiya karo na biyu.
Kuma ziyarar shugaba Xi a kasar Indiya ya jan hankalin kafofin watsa labaran kasar matuka, inda gidajen talabijin da dama na kasar suka watsa labarai kai tsaye game da ziyarar. (Maryam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China