Shugaba Xi ya aike da sakon taya murna ga shugabannin Cuba
2019-10-11 13:55:18 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna jiya Alhamis, ga shugabannin kasar Cuba, dangane da nasarar gudanar da babban taron majalisar dokokin kasar da kuma zaben shugaban kasa. (Fa'iza Mustapha)