Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China 70# Muna tunawa da jarumai da shahidai na kasa
2019-10-01 10:19:45        cri
Yau Talata ranar 1 ga watan Oktoba, cikin bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar sabuwar kasa ta Sin, shugaban kasar Xi Jinping ya ba da wani jawabi, inda ya tuna da jarumai da shahidai na kasar, wadanda suka ba da babbar gudummawa ga samun 'yancin kan kasa, da farfadowar kasa, da kuma jin dadin zaman rayuwar al'ummar kasar ta Sin baki daya.

Xi Jinping ya kuma nuna godiya matuka, ga wadanda suke mai da hankali da nuna goyon baya ga ci gaban kasar Sin. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China