![]() |
|
2019-09-27 20:38:14 cri |
Da karfe 10 na safiyar ranar 29 ga watan nan ne, za a yi bikin ba da lambar yabo ta kasar Sin a nan birnin Beijing, inda shugaba Xi Jinping na kasar Sin, zai ba da lambobin yabo daban daban ga wadanda suka cancanci lambobin yabo na kasa, tare da gabatar da jawabi. (Tasallah Yuan)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China