Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bari mu kara fahimtar sabuwar alamar birnin Shanghai!
2019-09-25 20:29:54        cri

Kwanan baya, wani sabon gini ya bullo a birnin Shanghai da ke gabashin kasar Sin, wanda zai kasance sabuwar alamar birnin na Shanghai, kuma hedkwatar babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG a Shanghai. An ce nan ba da jimawa ba, za a fara aiki da wannan gini mai kayatarwa. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China