Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
CMG na Sin da SPB na Rasha sun daddale yarjejeniyar hadin kai
2019-06-07 19:55:52        cri

Da yammacin ranar 5 ga watan nan bisa agogon Moscow, shugaban babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG Mr. Shen Haixiong, da shugaban gidan talabijin na SPB na kasar Rasha Mr. Kirill Filippov, suka daddale yarjejeniyar ba da izinin watsa wasu shirye-shiryen talabijin na Turanci, da Rashanci, da ma Sinanci, wanda CMG ya tsara a kasar Rasha, bisa shaidawar shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, bangarorin biyu za su inganta hadin kansu ta fuskar watsa shirye-shiryen talibijin na Sin a kasar Rasha.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China