Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Haifar da baraka a Hongkong da Taiwan zai kawo babbar illa ga jama'ar yankunan biyu
2019-09-11 13:53:41        cri

Mai magana da yawun ofishin kula da harkokin Taiwan na majalisar gudanarwar kasar Sin Ma Xiaoguang, ya bayyana a yau Laraba cewa, masu yunkurin kawo baraka a Hongkong da Taiwan sun keta hakkin jama'ar yankunan biyu, ya kuma yi imanin cewa, mazauna yankunan za su bayyana matukar rashin jin dadinsu kan hakan. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China