Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan sandan Hongkong sun tsare mutane 1187 tun barkewar tashin hankali
2019-09-05 20:39:28        cri

'Yan sandan yankin musamman na Hongkong, sun bayyana a gun taron manema labarai da aka saba gudanarwa a yau na cewa, sun tsare mutane 1187 tun bayan barkewar tarzoma da ta biyo bayan gyaran fuska da yankin ya yiwa wata dokarsa, daga cikinsu, mutanen 4 da aka kama a jiya Laraba na tsakanin shekaru 22 zuwa 24 na haihuwa, ana kuma tuhumarsu da laifin yin gangami ba bisa doka ba, da raunata mutane, da tsare sauran mutane ba bisa doka ba da dai sauransu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China