Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Babbar jami'ar MDD ta yi Allah wadai da matakin karfin tuwo da aka dauka a Hongkong
2019-09-07 19:48:42        cri

Babbar jami'ar MDD mai kula da hakkin Bil Adam Michelle Bachelet, ta shedawa manema labarai cewa, ta gamsu sosai da sanarwar gwamnan gwamnatin yankin Hongkong na kasar Sin Carrie Lam Cheng Yuet-ngor, na kafa wani dandalin karawa juna sani a yankin, kuma ta yi Allah wadai da duk wani matakin da aka dauka na nuna karfin tuwo da lahanta dukiyar jama'a, kana ta yi kira ga masu zanga-zanga da su tafiyar da harkokinsu cikin lumana. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China