Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kantomar yankin HK ta yi alkawarin samar da dandalin tattaunawa, tana mai jadadda rashin lamuntar rikici
2019-08-27 11:04:57        cri
Kantomar yankin musammam na HK Carrie Lam, ta yi alkawarin gwamnati za ta yi dukkan kokarin ganin ta samar da dandalin tattaunawa da al'umma.

Da take tsokaci kan ta'azzarar rikici cikin karshen makon da ya gabata, Carrie Lam ta jaddada rashin lamuntar rikici, tana mai cewa, 'yan sanda za su gudanar da cikakken bincike kan ayyukan keta doka. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China