![]() |
|
2019-08-20 14:24:09 cri |
Yau Talata ne kantomar yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin madam Carrie Lam Cheng Yuet-ngor ta nuna cewa, za a samar da dandalin tattaunawa don tuntubar sassa daban daban wajen kawar da sabani, da samun fahimtar juna, a kokarin kawo karshen zaman dar-dar a yankin Hongkong. (Tasallah Yuan)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China