Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kawancen kiyaye Hong Kong zai shirya babban gangami
2019-08-16 20:20:05        cri

Yau Jumma'a ne kawancen kiyaye Hong Kong ya shirya wani taron manema labaru, inda ya sanar da hada kai da sassa daban daban na Hong Kong don shirya wani babban gangami mai taken "yaki da nuna karfin tuwo don kubutad da Hong Kong" a wurin shan iska na Tamar dake Admiralty daga karfe 5 zuwa karfe 6 da rabi na yammacin ranar 17 ga wata.

Kawancen ya yi fatan cewa, gangamin zai bayyana ra'ayin al'ummar yankin na nuna adawa da duk wani nau'in tashin hankali da yin kiran gaggauta dawo da doka da oda a cikin al'umma. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China