Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hong Kong: an kama mutane 748, yayin da 'yan sanda 177 suka jikkata
2019-08-15 20:11:36        cri

Ranar 15 ga wata, bangaren 'yan sandan yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin, ya kira taron manema labaru, inda ya ce, a ranar 14 ga wata, wasu masu zanga-zanga sun kai hari kan wasu hukumomin 'yan sandan yankin, inda aka cafka mutane 17. Sakamakon haka daga ranar 9 ga watan Yunin bana zuwa ranar 14 ga wata, baki daya an kama mutane 748, yayin da 'yan sandan 177 suka jikkata. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China