Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: kasar Sin na son hada kai da kasashen duniya a fannin fasahar tattalin arziki na zamani
2019-06-28 15:49:22        cri

Yau Jumma'a ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya halarci taron musamman kan fasahar tattalin arzikin zamani wato Digital Economy a Turance, gabannin bude taron kolin kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya wato G20 a birnin Osakar kasar Japan, inda shugaban kasar Sin ya nuna cewa, a matsayinta na kasar da ke kan gaba ta fuskar fasahar tattalin arziki na zamani, kasar Sin na son hada kai da kasashen duniya, ta kuma ci gaba da bude kofarta ga ketare, a kokarin samun moriyar juna da nasara tare. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China