![]() |
|
2019-06-12 15:18:05 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya watsa wani sharhinsa mai taken "hada hannu wajen raya huldar abota tsakanin kasashen Sin da Tajikistan zuwa sabon mataki" ta hanyar kafofin yada labaru na Tajikistan a ranar 12 ga wata, kafin ya tashi zuwa kasar domin ziyarar aiki tare da halartar taron koli na biyar na hadin gwiwa da imani da juna na kasashen Asiya.
A cikin sharhinsa, Xi Jinping ya ce, kasar Sin na son hada hannu da Tajikistan wajen amfani da kyakkyawar damar da ke akwai, da kuma tinkarar kalubale tare. (Tasallah Yuan)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China