Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya taya Kassym-Jomart Tokayev murnar lashe zaben shugaban kasar Kazakhstan
2019-06-10 20:08:07        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bugawa Kassym-Jomart Tokayev wayar tarho, don taya shi murnar lashe zaben shugaban kasar Kazakhstan a yau Litinin 10 ga wata.

A zantawarsu, shugaba Xi ya nuna cewa, Sin da Kazakhstan sahihan abokai ne, dake da dangantakar hadin kai a dukannin fannoni. A halin yanzu kuma, ana ci gaba da samun bunkasuwar zumunci tsakanin kasashen biyu, kuma bangarorin biyu na samun ci gaba mai armashi karkashin shawarar "Ziri daya da hanya daya." (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China