![]() |
|
2019-06-11 15:40:24 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ce kasar Sin da Kyrgyzstan sun zama misali ga huldar kasa da kasa, kuma ya kamata su hada hannu wajen kai dangantakar kasa da kasa zuwa sabon mataki, yayin da ake tsaka da fuskantar sauyi a duniya.
Shugaba Xi ya yi wannan tsokaci ne cikin wata mukala mai taken 'Da fatan kawance tsakanin kasar Sin da Kyrgyzstan zai ci gaba da kyautatuwa' da kafar yada labarai ta kyrgz ta wallafa a yau Talata, gabanin ziyararsa a kasar dake yankin tsakiyar Asiya. (Fa'iza Mustapha)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China