![]() |
|
2019-06-10 17:06:45 cri |
Lokacin da jakadan Benin dake kasar Sin Simon Pierre Adovelande ya ga kayan sassaka da mai aikin fasaha Wu Weishan ya yi a dakin baje koli na kasar Sin, ya ji sha'awa sosai har ya yaba aikin da cewa, kayan ya fitar da hakikanin tunanin da shugaba Xi ya gabatar game da kafa al'umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan Bil Adama. (Amina Xu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China