in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Gambia ta fita daga kungiyar kasashe renon Ingila
2013-12-09 16:24:56 cri

Ranar 2 ga watan Oktoba, kasar Gambia da ke yammacin nahiyar Afirka ta sanar da fita daga kungiyar kasashe renon Ingila, lamarin da ya sanya raguwar yawan kasashen dake cikin kungiyar daga 54 zuwa 53. Kasar ta Gambia, wadda kasar Ingila ta taba yiwa mulkin mallaka, ta shiga kungiyar ta Commonwealth ne a shekarar 1965.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China