in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka ta yi gargadi kan barazanar abkuwar hare-haren ta'addanci
2013-12-09 16:17:21 cri

Ranar 1 ga watan Agusta, ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta sanar da rufe, ko dakatar da ayyuka a ofisoshin jakadancinta guda 22 da ke yankunan yammacin Asiya, da arewacin Afirka, sakamakon barazanar abkuwar hare-haren ta'addanci. Sa'an nan kuma a ranar 2 ga watan Agusta, ma'aikatar ta yi gargadi ga Amurkawan da ke yawon shakatawa a duk fadin duniya, da su yi taka tsan-tsan kan hare-haren da kila 'yan ta'adda za su yi.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China