in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Barka da sabuwar shekara!
2017-01-06 09:19:48 cri
Sashen Hausa na CRI,

Ina fata kuna nan lafiya kamar yadda muke a nan Abuja, Najeriya. Allah Ya taimaka.

Koda yake a kwanakin baya na aika muku da wasika, amma dai na san wannan ma bai baci ba. Ina yi muku fatan alheri da samun nasarori masu tarin yawa yayin da muka shiga wannan sabuwar shekara ta 2017.

Bahaushe kan ce, 'fata na gari, lamiri'. Saboda haka, ina fata a wannan shekara kowa zai samu albarka da kasancewa cikin kwanciyar hankali, da zaman lafiya.

Allah Ya taimaka.

Naku,

Salisu Muhammad Dawanau

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China