in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna mika sakon jaje da ta'azziya ga iyalai da yan uwan sinawa 2 da aka kai musu hari a jihar Nasarawa, taraiyar Nigeria
2016-12-02 16:19:55 cri

Cikin bakin ciki da alhini, ina mika sakon jaje da ta'azziya ga iyalan sinawa su 2 da suka gamu da masifar yan bundiga a jihar Nasarawa a ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 2016, al'amarin daya haddasa rasuwar basine daya. Zuwan sinawa taraiyar Nigeria ya haifar wa da al'ummar taraiyar Nigeria alheri mai yawa inda kamfanunuwan sinawa masu aikin shimfida layin dogo da kuma shimfida kwaltuna da sauran aiyukan raya kasa suke daukan yan Nigeria aiki dan samun moriya da abun yi ga yan Nigeria masamman ma matasanmu dake fama da zaman banza ko zaman rashin aikin yi a kasarmu Nigeria.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Rasuwar shugaban kasar Cuba mr. Fidel Castro 2016-11-30 21:13:38
v Taron Wuzhen kan yanar gizo ya zo a kan gaba 2016-11-17 09:05:15
v Ziyarar jakadan kasar Sin a jihohin Kano da Jigawa 2016-11-15 08:49:02
v Wasika 2016-11-09 18:15:29
v Sabon jakadan Sin a Najeriya 2016-11-06 11:39:54
v Na saurari shirin 'Allah daya gari bamban' na musamman 2016-11-06 11:20:39
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China