in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasika
2016-11-09 18:15:29 cri
Daga Alhaji Umar Forever Gashu'a, Da Adamu Aliyu Ngulde, Dambo'a, Da kuma Garba Sabiyola Gashu'a Rai bakon duniya, CRI-Hausa. Ku bamu da ma mu mika sakon ta'aziyyarmu zuwa ga 'yan uwa da iyalan sojin Najeriya da suka rasa rayukansu sanadiyyar farmakin da mayaan Boko Haram suka kai musu a barikin soji na 272 da ke garin Mallam Fatori da ke jihar Borno. Hak'ika wannan rashi ne da aka yi wa daukacin al'ummar Najeriya ba ga iyalansu da kuma rundunar soji kawai ba. Da fatan Allah ya jikansu ya sa sun huta mu kuma da muke raye Allah yasa mu yi yakkyawan karshe amin.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China