in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ra'ayina Taron koli na zuba jari dake aiwatarwa a jahar Katsina
2016-05-13 10:14:30 cri
Zuwa ga Sashen Hausa na CRI,

Bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan dukkanin ma'aikatan sashen Hausa cikin koshin lafiya.

Bayan dalilin rubuto muku wannan imel domin naji dadin da karuwa akan da rahotan da Malam Zhang Murtala ya aiko da gurin taron koli na zuba jari a jahar Katsina, a gaskiya wannan abune mai kyau kuma zai kuma jawo hankali kan masu son zuba, musammam acikin wannan yanayi da kasar Najeriya takeso ta rage dogaro kan danyan mai wanda farashinsa yafadi a kasuwar duniya. Sannan inafatan ragowar jahohin Najeriaya musammam na arewaci zasu sami irin wannan dama.

Nagode naku a kullum, Abdulkadir Ibrahim, G.C.L.C kano.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China