in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar wakilinmu Murtala Zhang a Kano, tarayyar Nijeriya
2016-04-28 14:09:41 cri

 

Daga ranar 17 zuwa 20 ga watan Maris na shekara ta 2016, wakilin sashin Hausa na CRI Murtala Zhang ya kai ziyarar sada zumunci jihar Kano, arewacin Najeriya, inda ya raba kyaututtuka (waya da agogo) ga masu ci gasar  "China Made" ta Facebook, da ganawa da masu sauraron sashin Hausa na CRI daga jihohin Kano, Katsina da kuma Jigawa. Haka kuma ya ziyarci gidan talabijin na Arewa 24 dake jihar Kano. Allah ya karfafa zumunci tsakanin Sin da Najeriya. Amin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China