in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar tsabtacen ruwa ta duniya
2016-03-23 12:36:12 cri

Salam radion CRI 22/03/16 yaw take ranar tsabtacecin ruwa ta duniya, to alhamdulillahi duk da jan kokarin da gwamnati keyi a wannan fannin amma kash har yanzu akwai wagegen gibi a kasanan masanman a kauyika, wallahi da idona naga inda ko rijiya babu a wasu kauyikan tanut dake cikin jahar damagaram da fatan za'a duba.

sako daga naku zuladeyni abdu a agadas

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China