in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Godiya ta musammam ga sashin Hausa na CRI
2016-03-21 09:27:06 cri
Zuwa ga sashen Hausa na CRI,

Bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan dukkanin ma'aikatan sashen Hausa suna lafiya. Dafarko dai inason yin godiya ta musammam saboda gwangwajeni da sashen Hausa saboda samin nasara danayi acikin gasar da kuka tsara akan kaya kiran kasar Sin, dama nayi alfahari tun farko da shiga wannan gasa a matsayina na amfani ko ta'ammali da kaya kirar kasar Sin ako yashe. To yaune kyautata ta shigo hannuna da safiyar wannan rana ta Juma'a ta haryar Malam Zhang Murtala. Nogode Allah kara zumunci da bunkasa sashen Hausa. Banda naji rahoto da Malam Sunusi Chen ya gabatar akan maida hulda da kasar Sin tayi da kasar Gambia dake yammacin Afirka, lallai wannan ya nuna yadda kasar Sin kemaida hankali da bunkasa dangantaka tsakaninta da kasashen Afirka, har ila yau naji dadin bayanai da kuka gabatar a shirinKu na yau na Allah daya gari banban musammam bayani akan Malami Confucious da irin mahimmiyar gudun mawa daya bayar tabbas a duk fadin duniya anan morar iliminsa, tare da bayani kuka gabatar akan mota mai amfani da lantarki. Nagode

naku a kullum Abdulkadir Ibrahim G.C.L.C Kano.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China