KMSCRI soko,
Nigeria.
Assalamu alaikum,
Bayan gaiuwa maiyawa tare da fatan dukkanin miktn sashen hausa kuna lafiya kamar yadda muke anan sokoto lafiya, bayan haka narubuto maku wanna wasikace domin in danyi yabo akan kokarin kasar sin wajen baiwa kasashenmu na Afrika tallafin gaugawa akan yaki da cutar Ebola dake addabar kasashenmuna Afrika,
Bashakka kasar sin da gidan rediyon kasr sin suna kokari sosai wajen nunaa alummar afrika kauna akoda yaushe, wannan yana faruwane sanadiyar fahintar juna dake tsakanin sin da kasashenmu na afrika ta fannoni dadama bashakka kasar sin da nafiyar afria zasu kara in oriyar juna,
Harwayau, ina jinjinawa cri hausa sakamato gabaar muna da wani shiri acikin gaugawa na yadda alumma zasu wannke hannunsu ta fannoni da dama wanda malama fatima jibrin ta gabatar wannan shiri mun saurareshi tare da kallon bidiyonsa tare da yan kungiyar cri musannan mata uwayen gida wannan shiri yakaramuna gwarin guiwa na kula da tsaftace hannuwa akowane lokaci munagodiya ga hukumar sashen hausa na kulawa akowane lokaci da masu sauraronsa nagode nice mai sauraron ku akoda yayaushe, daga sokoto birnin shehu Nigeria.