in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Faraministan kasar sin akasashenmu na afrika
2014-05-15 16:14:59 cri
Ba shakka ziyaradda Faraministan kasar sin Mr Li Keqiang ya kawo a nafiyarmu ta afrika abu ne da ya dace inda ya sami ziyarar kasashen Habasha, Kenya, Angola, da Nigeria, wannan ziyara ta nuna muna mu 'yan afrika musamman Nijeria da cewa kasar sin tana bukatarmu kuma wannan ziyara ta nuna ma duniya karara da cewa kasar sin ita ce kasa ta duniya kacal dake da gurin ganin cewa nafiyar afrika ta ci gaba ta zauna da kafafunta tare da dogaro da kanta, dukkan wadannan abubuwa suna faruwa ne sanadiyar irin gagarumin goyon bayan da kasar sin ke ba kasashen afrika ta kowane fanni na rayuwa, da suka hada da samar da masana'antu da tallafin aikin gona da samar da hanyoyin mota da hanyoyin jirgin kasa da samar da tallafi na musammam domin ci gaban Afrika, da dai makamantansu, ba tabbaba ziyarar da faraminista ya kawo a Afirka, wani abu ne mai sosai zuciya tsakanin sin da nafiyarmu ta afrika.

Sako daga shugaba Bello Abubakar Malam Gero sokoto Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Na saurari shirin 'Sin da Afirka' 2014-05-15 15:57:26
v Barka da ranar mahaifa mata! 2014-05-11 17:38:20
v Ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihar Yobe 2014-05-06 09:58:07
v Taya murna 2014-05-03 20:38:47
v Tarihin shan shayi ga Sinawa ya tuna min da ziyara ta a kasar Sin 2014-04-30 16:17:11
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China