Muna taya Ango Shuaibu Muhammed Rijiyar maikabi, da Amaryarshi Malama Balkisu Sani Dageji murnar Aurensu da aka daura, Ranar 26/04/2014 a garin Dageji karamar hukumar Kayama ,Jahar Kwara,Allah yabasu zama lafiya da zuri'a daiyaba amin
daga
Maisauraronku A ko yaushe
Shuaibu Muhammed Rijiyar maikabi
Karamar Hukumar Kamba
Jahar Kebbi.




