in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
shekara ta 2013 mai karewa kasar sin ta zamani.da shekara ta 2014 maikamawa
2014-01-09 20:23:01 cri
ina mai amfani da wannan dama ina bayyana nawa raayi akan cigabanda kasar sin tasamu acikin wannan shekara ta 2013 wadda tariga tawuce, bashakka kasar sin tasami kanta acikin wani yanayi na shigar sabuwar gwannati awannan shekara ta 2013 bashakka wannan shekarace sababbinshuwagabannin kasar sin suka soma gudanarda mulkin kasa akarkashin shugan bababmajalisar kwaminis ta kasar sin wato xijinpin tare da makarabansa,

Bashakka acikin wannan gajeren lokaci kasar sin tasami cimma wadansu nasarori inda lokacin da wannan gwabnati sa maida hakkalinta waje jaddada dangantaka tsakaninta da kasashen duniya bakidaya inda sababbin shuwagabanni suka sami damar kai ziyara ga dukkanin nahiyoyin duniya bakida wadan da sukahada da nahiyar afrika,asiya turai da kuma uwa uba amuruka inda kasar sin tasami nasarar sake kula huldar dipilomasiya da dukkanin kasashen duniya dakidaya, inda wannan yanuna muna karara dacewa kasar sin da sabbib shuwagabanninta asirye suke su tafiyarda mulkin kasa acikin adalci tare da moriyar juna,

Bashakka jawabinda shugabankasar sin wato xi yayi na sabuwar shekara yakara nunamuna dacewa kasarsin ashrye take domin samarda cigaba ga kasashenmuna afrika dama duniya bakidaya, haka yakara nuna muna dacewa kasar sin tana kara maida hankali akan dangantakarda ke tsakaninta da kasashe makwabtanta tare da samarda zaman lafiya atsakaninsu dama duniya bakidaya,

Anan ina som inyi amfani da wannan dama insake kira ga shuwagabannin kasar sin da na afrika musammam kasata nigeria da sukara kulla dangantaka da ke tsakaninsu domin umfanin alummar mu bakidaya nagode nine mai sauraronku akoda yaushe Bello Abubakar Malam Gero sokoto Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China