in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Barkan ku da yau
2013-12-14 15:18:15 cri

Cikin ladabi da jin dadi, ina mai mika gaisuwa da fatan alheri zuwa ga dukkan ma'aikatan sashin Na CRI da iyalansu, da fatan kuna cikin yalwatuwar koshin lafiya amin. Banda wannan, muna kara yaba muku bisa sauye-sauye da gyare-gyare da kuke aiwatarwa loto-loto a tsarin dantarin shirye-shiryenku masu gamsarwa da ilmantar ga mu saurarenku a kullum kuma a kodayaushe. Fatanmu shine, sashin Hausa na C. R. I ya ci gaba da samun bunkasuwa da kuma kara samun goyan baya da hadin kai daga dud duniyar masu saurarenku a kullum. Mun gode muku da kulawarku gare mu masu sauraro.

Daga mai saurarenku, Alhaji Ali kiraji Gashua

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China