in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutuwar mr. Mandela ta haifar da wawakeken gibi da za a dade ba maida gurbinsa
2013-12-08 20:29:37 cri

Hakika mutuwar Mr. Mandela ta zo lokacin da Afirka da duniya baki daya ke bukatarsa. Kuma rashinsa zama wani batu da za a dade ba a manta ba. A nawa ra'ayin, mr. Mandela wani gwarzo ne da ya yi gwagwarmayar yaki da wariyar jinsi da kawo daidaito ga zamantakewar al'ummar kasar Afirka ta kudu dama daukacin nahiyar Afirka baki daya. Fatanmu shine, kasashenmu na Afirka dama aminiyarmu kasar Sin ci gaba da bunkasuwa cikin lumana bisa manyan tsare-tsare dake wanzuwa a tsakanin nahiyoyin 2 a dogon lokaci.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China