in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nuna juyyayin rasuwar tsohon shugaban kasa Nelson mandela
2013-12-08 20:32:09 cri
Ina mai amfani da wannan dama in mikasakon ta'aziyata zuwa ga al'ummar Afrika ta kudu da al'ummar Afrika da ma duniya baki daya, a kan rasuwar tsohon shugaban kasa Nelson Mandela, wannada ya bayar da gagarumar gudunmmuwa wajen neman 'yancin al'ummar Kasatai wato Afrika ta kudu, ba shakka shi ne jarumin shugaba a kasar Afrika, wannan da ya taka muhimmiyar rawa wajen kawo chanji a nafiyar afrikka baki daya, don haka ina mika jajen wannan rashi da aka yi afrika da ma duniya baki daya.

Sako daga Shugaba Bello Abubakar Malam Gero Sokoto Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China