in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kiwon lafiya
2013-11-05 14:19:00 cri
A ranar asabar 02 ga watan nuwamban 2013, mun saurari shirin kiwon Lafiya inda a lokacin kuka yi tsokaci adangane da alfanun yin hawaye yayinda ran mutum ya baci. Dud da cewar mai gabatar da shirin, ta yi kokarin yin bayanai masu gamsarwa ga masu sauraro, ina son mai gabatar da shirin ta mun karin bayani akan cewa, idan mutum ya zubar da hawaye na tsawon fiye da mintina 15 zai kamu da cutuka. To, abun tambaya anan shine, ko wayanne irin cutuka ne za su addabi wanda ya yi hawaye har tsawon mintuna a kalla 30.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China