in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sakon jaje ga yan kasuwar kasar Sin dake kasuwar Marina dake Ikko, Nigeria
2013-11-06 09:26:21 cri

A ranar Litinin 04 ga watan Nuwamban shekarar 2013, muka samu labarin cewa, wata gobara ta tashi a unguwar marina a Lagos inda wani bene mai awa 15 a kasuwar Marina dake Lagos. Bisa labarin da muka samu daga Lagos, an ce, gobarar ta lashe kayayyaki da shagunan kamfanonin kasar Sin dake kasuwanci a gurin. Adangane da wannan masifa ta gobara, muna mika sakonmu na jaje da bakin ciki da takaici ga gwamnatin jamhuriyar jama'ar Sin da iyalai da yan uwan sinawa yan kasuwa da lamarin ya ritsa da su a unguwar Marina dake Ikkon Nigeria.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China