in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
• Birnin Yinchuan, wani kyakkyawan birnin da aka zaba wajen zama da kuma tafiyar da a ciki yadda ya kamata 2010YY03MM19DD
Birnin Yinchuan yana tsakiyar sararin yankin Ningxia da ke da wadatattun albarkatu, rawayan kogi ya ratsa birnin, inda kuma ake samun al'adun gargajiya masu dogon tarihi da halayen musamman na musulunci da kuma wurare masu kayatarwa. Lokacin da yake tabo magana kan garinsa, magajin birnin Yinchuan Wang Rugui ya bayyana tare da yin alfahari.
• Dilnar Abdullah, yarinyar da aka haife ta domin rawa 2010YY03MM19DD
Idanunta na iya magana, kuma ga ta sirirriya. Ita ce yarinyar da aka haife ta domin rawa, kuma wakiliya ce ta wakilan jama'ar kasar Sin kuma shugabar kungiyar masu rawa ta jihar Xinjiang, wacce aka san ta da suna Dilnar Abdullah.
• Abdulla Abbas, dan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin 2010YY03MM17DD
A yayin tarurrukan majalisu biyu, mun kai ziyara ga Abdulla Abbas, dan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wanda kwararre ne sosai dan kabilar Tatar, inda ya bayyana zaman rayuwarsa na yau da kullum.
• Wata mambar majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa 'yar kabilar Uzbek 2010YY03MM11DD
"Ni ce wakiliya daya tak ta al'ummar Uzbek, sa'an nan na tsaya kan manufar hada kan al'ummomin kasar Sin", in ji Fatima Mahmmuti, wata mambar majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa 'yar kabilar Uzbek
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China