in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya aike da sakon taya murna ga sarkin Thailand
2019-05-04 16:46:09 cri

Yau Asabar shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya aike da sakon taya murna ga sarkin kasar Thailand Maha Wachiralongkon, wanda ya hau kujerar sarauta kasar.

A cikin sakonsa, shugaba Xi ya ce, yana son hada hannu da sarki Maha Wachiralongkon wajen ci gaba da raya dankon zumunci tsakanin kasashen 2, a kokarin kara bunkasa huldar abota da hadin gwiwa a tsakaninsu ta kowacce fuska. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China