Sarkin Thailand Bhumibol Adulyadej ya rasu yana da shekaru 89 a duniya
Ofishin kula da harkokin fadar sarkin kasar Thailan ya fitar da wata sanarwa A yau, cewar sarki Bhumibol Adulyadej ya riga mu gidan gaskiya, da misalign karfe 4 saura minti 8 na yammacin yau, yana da shekaru 89 a duniya. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku