in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya halarci taron cika shekaru 100 na zanga-zangar ranar 4 ga Mayu
2019-04-30 10:47:15 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci taron cika shekaru 100, da gudanar da aikin kishin kasa a ranar 4 ga watan Mayun shekarar 1919, ko "May Fourth Movement" a Turance, taron da ya gudana a babban dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing.

Xi Jinping wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana jagoran hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar, ya gabatar da muhimmin jawabi yayin taron.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China