in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: Kasar Sin ta yi kira da a rika yi wa kamfanoni da dalibai da malaman kasar dake kasashen waje adalci
2019-04-26 10:38:20 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga dukkan kasashe da su samar da yanayi mai kyau na zuba jari da kuma yi wa kamfanoni da dalibai da malaman kasarsa dake kasashen waje adalci.

A jawabin da ya yi yau, a wajen taron kolin hadin-gwiwar kasa da kasa kan shawarar ziri daya da hanya daya karo na biyu, shugaba Xi Jinping ya ce ya kamata dukkan kasashe su samar da yanayi mai kyau gare su, domin su gudanar da harkokinsu na musaya tsakanin kasa da kasa da kuma hadin gwiwa yadda ya kamata. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China