in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin kasuwanci na Canton Fair karo na 125 a kasar Sin
2019-04-15 15:33:21 cri
A yau Litinin, aka bude bikin kasuwancin kayayyakin shige da fice na kasar Sin karo na 125, wato "Canton Fair" a Turance, a birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin. Rahotanni sun ce fiye da rabin kamfanoni mahalarta bikin na daga kasashe da yankuna masu alaka da shawarar Ziri Daya da Hanya Daya da kasar Sin ta gabatar. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China