in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rundunar sojojin kasar Sudan ta ayyana dokar ta baci tare da hana zirga zirga
2019-04-11 21:11:48 cri
A yau Alhamis ne rundunar sojojin kasar Sudan ta ayyana dokar ta baci, tare da hana zirga zirgar al'umma a sassan kasar, biyowa bayan hambarar da gwamnatin shugaba Omar al-Bashir.

Ana sa ran kafa majalissar koli ta soji, domin ta ja ragamar gwamnatin kasar, yayin da kuma ministan tsaron kasar ya ce an tsare shugaba al-Bashir a wani wuri mai cikakken tsaro. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China