in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumar tsaron farin kaya ta Sudan ta sanar da sakin daukacin tsararrun siyasa
2019-04-11 19:09:18 cri
Hukumar tsaron farin kaya ta Sudan NISS, ta sanar da sakin daukacin wadanda aka tsare saboda dalilan siyasa. Kamfanin dillancin labarai na kasar SUNA ne ya bayyana hakan a Alhamis din nan. (Saminu Alhassan)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China