in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Sin ya samar da shinkafa ga yankin Mozambique mai fama da bala'in mahaukaciyar guguwa
2019-03-29 16:29:23 cri
A ranar 27 ga wata da safe, a gaban jakadan Sin dake kasar Mozambique Su Jian, da jami'an kula da harkokin bada ceto a yayin abkuwar bala'in na kasar Mozambique, asusun raya Sin da Afirka, da asusun hadin gwiwa da samun bunkasuwa na Sin da Portugal, da kamfanin raya aikin noma na Wanbao na Afirka sun samar da shinkafa da nauyinta ya kai ton 100 ba tare da biyan kudi ba ga hukumar bada taimako ga bala'u ta kasar Mozambique, wannan ne shinkafa mafi yawa da kasar Mozambique ta samu daga kamfanin Sin tun bayan abkuwar mahaukaciyar guguwar mai suna "Idai". (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China