in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping da uwargidansa sun halarci bikin ban kwana da aka shirya musu
2019-03-27 14:31:19 cri
A jiya Talata ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Faransa. Kafin ya kama hanyarsa ta dawowa gida, shugaban da uwargidansa Madam Peng Liyuan, sun halarci bikin ban kwana da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da uwargidansa suka shirya musu a fadar shugabancin kasar Faransa na Elysee.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China