in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An daidaita muhallin tsohuwar farfajiyar birnin Beijing
2019-03-27 14:29:18 cri

Tsohuwar farfajiya dake cikin birnin Beijing wata alama ce ta birnin. An hada farfajiya daban daban dake cikin wasu unguwannin birnin, kuma an daidaita muhallansu. Sa'an nan za a iya tafiya ko kuma hawan keke a cikinsu cikin sauki, tare da bude idanu don kara fahimtar tarihin birnin. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China