in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya bukaci da a kara kokarin samun sabbin nasarori wajen raya yankin Beijing-Tianjin-Hebei
2019-01-18 19:50:18 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira da a kara zage damtse don cimma sabbi, da ma karin nasarori a kokarin da ake yi na raya yankin Beijing-Tianjin-Hebei.

Xi wanda har ila yau shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban kwamitin kolin rundunar sojojin kasar, ya bayyana haka ne yayin rangadin da ya kai yankin daga ranar Laraba zuwa yau Jumma'a.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China