in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattalin arziki mai amfani da sabbin fasahohi ya kai 33.2% a Beijing
2019-03-26 20:56:29 cri
A jiya ne aka kaddamar da taron manema labaru, game da yadda ake inganta ci gaba mai inganci a nan birnin Beijing. Mataimakin magajin garin birnin na Beijing Lin Keqing ya bayyana cewa, a shekarar 2018, yawan kamfanoni masu amfani da sabbin fasahohi na zamani a birnin ya kai dubu 25, wato adadin ya karu da kashi 25 cikin dari. Kaza lika matsakaicin sabbin kamfanonin kirkire-kirkire da ake kafawa a ko wace rana ya kai 199, adadin da ya kara fadada kasuwancin kwantiragi a fannin fasaha ya zuwa kaso 10.5 cikin dari. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China